13 Satumba 2026 - 08:56
Source: ABNA24
Amurka: Harin Bindiga Yayi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 2 + Bidiyo

Harbin Bindiga da ya kai ga zubar Da Jini A New York yayi sanadin mutuwar Mutane 2

Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) – ABNA – ya bayar da rahoton cewa: Sakamakon harbin bindiga a wani filin wasa a yankin Brooklyn na New York, maza 2 masu shekaru 33 da 35 sun rasa rayukansu, kuma wanda ya yi harbin ya gudu daga wurin bayan aikata laifin.

.............

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha